iqna

IQNA

makomar kasar
Tehran (IQNA) shugaban kasar Pakistan Aref Alawi ya kirayi gwamnatin kasar Faransa da kada ta mayar da kin jinin musulmi ya zama halastacciyar doka a cikin kasarta.
Lambar Labari: 3485678    Ranar Watsawa : 2021/02/21